TAFIYAR MU GIDAJEN TARIHI
Mawaki/Marubuci: Abdulhakim Dayyabu (CEO AHD Clothing) Tafiyar mu ta fara karfe taraMun shiga cikin doguwar mota faraMuka zauna kamar yadda aka tsaraDa ga nan masu magana suka faraMuka natsu muna sauraraBa dadewa ba jiraAkayi addu’a…